Menene Gaskiyar Tallafin N320,000 Da SDGS Zata Bawa 'Yan Kasuwa
Thursday, July 29, 2021
6 Comments
Menene Gaskiyar Tallafin N320,000 Da SDGS Zata Bawa 'Yan Kasuwa
Jama'a na cigaba da cece-kuce game wani sako dake dauke da cewa Gungiyar SDGS na yimaka bushara da cewa kayi nasarar samun adadin kudi N320,000 domin bunkasa kasuwanci.
Amma idan ka latsa link adreshi na sakon zaice kabiya naira N770.
Tambayar anan itace miye gaskiyar sakon? Shin na tura kudina ko kar nayi
Duba kasa kaga sakon:
" Congratulations! you have been approved N320,000 SDGS business grant. use the link to pay NIN verification charges before office closure hours today, for verification. submit your payment receipt to sdgsgoalsnigeria@gmail.com https://business.quickteller.com/link/pay/SpotligEVwko "
Me zakace dan gane da wannan sakon?
idan har gaskiyane muna da himmar biyan 770
ReplyDeleteTo kunyi magana amma bakuba da amsa ba,miye gaskiyan wannan tallafin da SDGs zata bayar wa yan kasuwa?idan da gaske zata bayar yayane tsarin da za,abi a samu tallafin saboda muna cikin rudani.
ReplyDeleteKaji shirme!
ReplyDeleteKuda muke tunanin zaku mana Karin Haske kuma
kuke tambayarmu... mttwwwwwwwwww!
Kaji shirme!
ReplyDeleteKuda muke tunanin zaku mana Karin Haske kuma
kuke tambayarmu... mttwwwwwwwwww!
Yawwa gsky kufadamana asalin gsky zanche musan meke tafiya idan za abamu sai afadamana hanyandazamubi don samun kudin
ReplyDeleteDear sir,
ReplyDeleteI register for the fund and I was congratulated by the board. I was asked to pay the 770 for NIN verification but I was not able to pay in this amount through the mentioned account number.
Please is there any other way to pay the said amount?
Regards as I wait for the reply. Yours faithfully
Magai Osuala.