-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Marubutan Hausa Novels Tare da littafanda suka rubuta

Marubutan Hausa Novels Tare da littafanda suka rubuta

Marubutan Hausa Novels Tare da littafanda suka rubuta



1.Umar, Mohammed. Amina.

2.Abdullahi, Hanne Ado. Wacece uwa? .

3. Sharif, Hadiza Salisu. Duk abinda ka yi. .

4. Lawal, Hauwa'u Abubakar. Duniya a tafin hannu. .

5. Yakasai, Shema'u Baba. Gawa da rai: labarin rayuwar hagu da ta dama. .

6. Abdullahi, Zahara'u Bashar. Rabuwar bazata. .

7. Sharif, Hadiza Salisu. Yarda da kaddara. .

8. Sharada, Amina Abdullahi. Amintarmu. .

9. Gombe, Sa'adatu Waziri. Birnin gayu. .

10. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Dan waye? .

11. Beli, Maimuna Idris Sani. Goran duma. .

12. Yakasai, Fatima Adam. Halimatussadiya. .

13. Yalwa, Hadiza Ado. Kofar rago. .

14. Beli, Maimuna Idris Sani. Na shiga aljanna. .

15. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Noor da'im: haske mara yankewa. .

16. Ladan, Hafsat Ahmed. Bakin alkalami--. .

17. Muhammad, Abida. Jininmu daya. .

18. Sani, Fatima Muhammad. Duhun zuciya. 

19. Hunkuyi, Hassana Abdullahi. Mizanin hankali. 

20. Yahaya, Zakiyya Ibrahim. Mu yadda da kaddara. 

21. G/Dutse, Jamila Halliru Idris. Sanadin talla. 

22. Ahmed, Musa D. 'Kayar ruwa': ba'asn dake ba sai antaka. 

23. Kankia, Sa'adiyya Ahmad. Mukaddar.  , 2006.

24. Gumel, Jamila Mohd Danfajo. Alkawari masoya. 

25. Biroman, Zainab Kabir. Hamada. 

26. Kura, Nasir Ali. Ni da Dr. Ahmad. 

27. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Rayuwar soyayya. .

28. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Sanadin so. .

29. El-Ladan, Fatima Usaini. Bakar mace. .

30. Brigade, Zainab Lawan. Inka ki ji. .

31. Abdullahi, Bilkisu B. Jarrabar duniya. .

32. Abdullahi, Kubra. Ta ki Allah ya so. .

33. Abdulqadir, Sumayyah. Zumuntar kenan! .

34. Kaduna, Sadiya. Kula da kaya!!!: tare da alkalamin. .

35. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. 'Yan yara ku dara. .

36. Sharada, Amina Abdullahi. Bakar Rayuwa! .

37. El-Ladan, Fatima Usaini. Bakin zato. .

38. Sulaiman, Fauziyya D. Da ban san shi ba. .

39. Sharada, Amina Abdullahi. Gidan gadara. .

40. G/Dutse, Jamila Halliru Idris. Matar Aboki. .

41. Saleh, Naja'atu Haruna. Sadaukarwa. .

42. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Sadauki. .

43. Garba So, Yahaya. Zallan so. .

44. Lawal, Hauwa'u Abubakar. Cinikin kifi a ruwa. .

45. Nadabo, Maryam Yusif. Gwauron numfashi. .

46. Gombe, Sa'adatu Waziri. Jinin sarauta. .

47. Ladan, Hafsat Ahmed. Mummunar Akida. .

48. Abubakar, Rabi'atu Nasidi. Wa ya san gaibu? .

49. Zango, Humaira Lawan. 'Ya daya tak. .

50. Yakasai, Halima Yusuf. Kace kana sona!!! .

51. Gombe, Aisha Seyoji. Alherin zumunci. .

52. Imam, Habiba Abubakar. Mugun butulci. .

53. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Alakar so da kauna. 

54. Maidala, Maryam Salisu. Asalinsu daya. 

55. Nashe, Nazeefa Sabo. Babban gida. 

56. Kyauta, Khadija A. Da wa na dace? 

57. Idris, Baraka Halliru. Dare da duhu. 

58. Mu'azu, Auwal. Farin cikin masoya. 

59.  Garkuwata! 

60. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Guguwar so. 

61. Sulaiman, Fauziyya D. Idan zuciya ta gyaru. 

62. Salisu, Amina Yahya. Juyi-- juyi. 

63. Tela, Rabi Garba. Kudurar Allah. 

64. Ahmad, Fatima Tijjani. Na yi wa kaina. 

65. Garba So, Yahaya. Raha da ban dariya. 

66. Mazawaje, Zuwaira Shehu. Rayuwar hanadi. 

67. Ladan, Hafsat Ahmed. Rayuwar Hibba. 

68. K/Mashi, Halima Abdullahi. Rudi ne ko buri? 

69. Garba So, Yahaya. Sai na kyakyata. 

70. Bello, Shafa'atu Shehu Muhd. Sakamakon na gaskiya. 

71. Usman, Jameelah D̳anlamee. Son Kenan? 

72. Mainasara, Yahaya. Soyayya sirrin zuciya. 

73. Gumel, Jamila Mohd Danfajo. Taskar zuciya. 

74. K/Mashi, Halima Abdullahi. Tawa ta sameni. 

75. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Tushen so. 

76. Muhammad, Rahma A. Wa ya dace na aura? 

77. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Wasikar so. 

78. Mu'azu, Auwal. Wasikun masoya: don masoyi. 

79. Nashe, Nazeefa Sabo. Yanke tsammani. 

80. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Zabarin so. 

81. Mu'azu, Auwal. Zabin raina. 

82. Mu'azu, Auwal. Zakakan kalaman soyayya. 

83. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Zauren suda. 

84. Sulaiman, Fauziyya D. Labarin Fauziyya. 

85. Abubakar, Rabi'atu Nasidi. Alkawari da zuciya. 

86. Muhammadu, Bilkisu. Da ke na dace. 

87. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Kisan gilla. 

88. Ahmed, Jamila Mohd. Makanta. 

89. Funtua, K. I. Saraki. Sweet love songs = (Zakakan wakokin soyayya). 

90. Muhammadu, Bilkisu. Wata rayuwa. 

91. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Zazzafan kishi. 

92. Muhammadu, Bilkisu. Zuma da madaci. 

93. Garba So, Yahaya. My heart's choice = (Zabin zuciyata). 

94. El-Ladan, Fatima Usaini. Jinin mahaifina. .

95. Gulmare, Asma'u Aliyu. Sanadin maraici. .

96. Kurawa, Rukayya Uba Adam. Sirikata. .

97. Nashe, Nazeefa Sabo. Zumuncin zamani. .

98. Muhammad, Halima. Sama da nisa...: (labarin 'yan gudun Hijira). .

99. Gombe, Sa'adatu Waziri. Misbah: labarin sauyin shauki. .

100. Lawal, Hauwa'u Abubakar. Duniya ba ta auren rago. .

101. Biroman, Zainab Kabir. Ranar nadama!: ci gaban labarin kuskure daya tak! .

102.Dangado G/Dutse, Rukayya Abdullahi. Ban yiwa kaina adalci ba. 

103. Sharada, Amina Abdullahi. Gararin rayuwa: ci gaban fitar tsiro. 

104. Lawal, Lu'ubatu Isah. Garin dadi na nesa. 

105. Sulaiman, Fauziyya D. Guduna ake yi. 

106. Biroman, Zainab Kabir. Halin Dan Adam. 

107. Dangado G/Dutse, Rukayya Abdullahi. Ishara. 

108. Ahmad, Shamsiyya S. Ra'ayina. 

109. Aliyu, Ummulkhairi Kabir, and Fatima Kabir Aliyu. Tawakkali. 

110.Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Zafi biyu! 

111. Hadiza Salisu Shariff. A zatona. 

112. Zaria, Rahamatu Hassan. Bakar rana. 

113. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Kasuwar rayuka. 

114. Sharubutu, Khadija Shitu. Ya zan yi da ke? 

115. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Karo da dubu = King of adventures story. 

116. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Sarkin sarakai. 

117. Umar, Asiya Sadi. Ba bauta na zo ba. 

118. Mazawaje, Zainab Ilyas. Mubarak ko mujahid. .

119. Sharada, Amina Abdullahi. Mugun taku. .

120. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Da walakin. .

121. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Gwajin takalmi. .

122. Mainasara, Yahaya. Birnin zuciya. 

123. Zaria, Rahma Ramalan. Banso haka ba! .

124. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Birnin so. .

125. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Furicin so da kauna. .

126. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Igiyar so. .

127. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Lovers promise massages. .

128. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Madarar soyayya. .

129. Garba Dan-Borno, Fatima Ibrahim. A mafarkina. .

130. Garba, Firdausi Manu. Uwar rik̳o. .

131. Dan-Borno, Fatima Ibrahim Garba. A karan kaina. .

132. G/Dutse, Jamila Halliru Idris. Ba hujja ba ce. .

133. Shitu, Rabi'atu Adam. Bayan ran mu. .

134. Idris, Aishatu Gidado. Duniya madubi. .

135. Abdulkadir, Samira. Hakuri babban jari. .

136. Shitu, Rabi'atu Adam. Kanwata ce. .

137. El-Ladan, Fatima Usaini. Kowa yasai rariya. .

138. Yakasai, Sadiya Garba. Kukan dole. .

139. Ja'afar Kaduna, Maryam. Maijidda. .

140. Shitu, Rabi'atu Adam. Muddin ina raye. .

141. Bamalli, Samira Ibrahim. Na yarda da ke. .

142. Hunkuyi, Hassana Abdullahi. Ragayar dutse. .

143. Shitu, Rabi'atu Adam. Wani al'amari. .

144. Shitu, Rabi'atu Adam. Wata alkarya. .

145. Garba So, Yahaya. Ban da dariya. .

146. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Ciki da gaskiya. .

147. Gombe, Azizah Idris. Halin girma! .

148. Salisu, Nafi'u. Hikayoyin dakta tsito. .

149. Sufi, Alkali Husaini. Mu tuna baya don mu wa'azantu. .

150. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Rai da numfashi. .

151. Gumel, Jamila Mohd Danfajo. Zumunci dangin kauna. .

152. Shitu, Rabi'atu Adam. Ba aljanna ba ce. .

153. Garba So, Yahaya. Mallaka min sonki. .

154. Sharada, Amina Abdullahi. Meye matsayina? .

155. 'Yan Awaki, Umma Suleiman Shu'aibu. Sirrinmu. .

156. Abubakar, Aishatu Haruna. Wata damar. .

157. R/Lemo, Jamila Abdullahi. Bakin ganga. .

158. Gombe, Sa'adatu Waziri. Dangin juna. .

159. Sulaiman, Fauziyya D. Karshen wahala. .

160. Sharif, Hadiza Salisu. Muma 'ya'ya ne! .

161. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Nakiyar kan. .

162. Abdulqadir, Sumayyah. Rayuwar rayhanah! .

163. Ekah, Mariya Lawal. Komai nufin Allah ne. .

164. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Mazan jiya! .

165. Tanko, Jamila Umar. Adon dawa: true life story. .

166. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Abokin hira. 

167. Abdul'aziz, Abdullahi Alk̳ali Ibrahim. Bakin tuggu! 

168. Usman, Jameelah D̳anlamee. Da muguwar rawa. 

169. Idris, Baraka Halliru. Da sauran rina. 

170. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Dace da masoyi. 

171. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Dominku masoya. 

172. Nashe, Nazeefa Sabo. Gaskiyar lamari. 

173. Giwa, Shafi'u Dauda. Gobe jar kasa. 

174. Yusuf, Maryam Ahmad. Gwagwarmaya. 

175. Ma'aji, Ummi. Kaddarar rayuwa. 

176. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Karagar so. 

177. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Kasaitacciyar soyayya. 

178. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Kibiyar kauna. 

179. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Kowa yayi dariya. 

180. Garba So, Yahaya. Ku biyo ni ku sha dariya. 

181. Adam, Jamila Moh'd. K̳uncin rayuwa. 

182. Abdulqadir, Sumayyah. Kwana sittin!! 

183. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Labaran debe kewa. 

184. Mu'azu, Auwal. Lambun so da kauna. 

185. Sodangi, Hafsat C. Mai daki. 

186. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Masarautar so. 

187. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Masoyan juna. 

188. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Masoyina. 

189. Mu'azu, Auwal. Me sona: sak̳onnin soyayya. 

190. Yahaya, Maimuna Hassan. Me ya yi zafi? 

191. Mu'azu, Auwal. Menene soyayya. 

192. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Mu yi soyayya. 

193. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Sabon salon soyayya. 

194. Muhammad, Azizah Idris. Sabuwar rayuwa. 

195. N. D. A., Auwal. Saurayin zamani. 

196. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Shimfidar so. 

197. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. So ruwan zuma. 

198. N. D. A., Auwal. Soyayya ruwan zuma. 

199. Mu'azu, Auwal. Tarkon kauna. 

200. Mu'azu, Auwal. Tarkon so. 

201. Mu'azu, Auwal. Taskar kalaman masoya. 

202. Mu'azu, Auwal. Tauraron masoyi. 

203. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Tsawon rai. 

204. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Tubalin kauna. 

205. K/Mashi, Halima Abdullahi. Umarnin uwa. 

206. Mashi, Maryam Kabir. Uwar 'ya'yana! 

207. Abdullahi, Bilkisu B. Wace ce ita? 

208. N. D. A., Auwal. Wasik̳ar k̳auna. 

209. Bichi, Bahijja Sarki A. Ra'ayinsu. 2008.

210. Sodangi, Hafsat C. Bugun zuciyarmu daya. 

211. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Gobara daga kogi. 

212. Lawal, Hauwa'u Abubakar. Haske maganin duhu. 

213. Muhammadu, Bilkisu. Hubban shadidan. 

214. Sharif, Hadiza Salisu. Matar so. 

215. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Saiful Islam = The king adventure story. 

216. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Wa zai fuskance ni? 

217. Giwa, Shafi'u Dauda. Yaro bai san wuta ba. 

218. Muhammad, Sa'adatu Isa. Kaddararmu. .

219. Ahmed, Jamila Mohd. Bak̳ar izaya! 

220. El-Ladan, Fatima Usaini. Bak̳ar sak̳a. .

221. Gari, Aisha Ummaru Sabon. Me ka mai dani? .

222. Gidan Iko, Hadiza Bara'u. ...Mugun k̳ulli. .

223. Gombe, Sa'adatu Waziri. Zuri'a daya. .

224. Mu'az, Ruk̳ayya Adam. Babban kuskure. .

225. Makod̳a, Lubabatu Umar. Burin zuciya. .

226. Yalwa, Hadiza Ado, and Hadiza Adamu Shitu. Karshen kiyayya. .

227. Dan Guru, Mufjanatu Muhammad. Na yarda da kai. .

228. Sulaiman, Fauziyya D. Daren bak̳in ciki. .

229. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Mage da wuri. .

230. Sulaiman, Fauziyya D., and Nafisa Muhd Tasi'u. Mu san kanmu maza da mata. .

231. Gombe, Azizah Idris. Aaliyah. .

232. Kankia, Sa'adatu Saminu. Hasken farin wata. .

233. Kankia, Sa'adatu Saminu. Khairat. .

234. Gombe, Sa'adatu Waziri. Abin alfaharina. 

235. Tahir, Sadiya Mohd. Ba su da laifi. 

236. Kyauta, Khadija A. Bak̳in hali. 

237. Hashim, Rabi'atu Bello. Humaira ko rabi'a? 

238. Ibrahim, Zainab Ghali. Ina zan ganta? 

239. Gombe, Sa'adatu Waziri. Karamci. 

240. Ahmed, Jamila Mohd. Kasuwar buk̳ata. 

241. Mu'azu, Auwal. Ke ce zumar raina. 

242. Ladan, Hafsat Ahmed. Kwad̳ayi da buri. 

243. Gombe, Sa'adatu Waziri. Mai sona. 

244. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Me ya fi raina? 

245. Biroman, Zainab Kabir. Sakamakon alkhairi. 

246. Kankia, Sa'adatu Saminu. Son zuciya. 

247. N. D. A., Auwal. Tambayoyin so zuwa ga mallaman soyayya. 

248. Lawal, Lu'ubatu Isah. Tarkona ya kama. 

249.El-Ladan, Fatima Usaini. Tufka da warwara. 

250. Adam, Jamila Moh'd. Wa yasan sirrina? 

251. Abubakar, Rabi'atu Nasidi. Wata mace. 

252. Kankia, Sa'adatu Saminu. Zaman tsanani. 

253. Aliyu, Zulfa'a. Farin dare. 2008.

254. Aliyu, Zulfa'a. Fad̳ima bintu zahra. 

255. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Filin fama: ci gaban haske da duhu. 

256. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Guguwar annoba = King of adventures story. 

257. Madakin Gini, Abdul-Aziz A. Sani. Kaifi da tsini. 

258. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Mata'ul-hayat: labarin kyale-kyalen duniya. 

259. Funtua, K. I. Saraki. Never let love catch up with you = Kada ka taba bari so ya cimmaka. 

260. Sharubutu, Khadija Shitu. Takun sak̳a? 

261. Aliyu, Zulfa'a. Kaicona! .

262. Imam, Habiba Abubakar. Musabbabi. .

264. Gombe, Fatima I. Mukhtar. Waiwaye. .

265. Yakasai, Zahra'u Baba Abdullahi. Assabaru Diyaʼu!: (hakuri haske ne). .

266. Zubairu, Nabila. Maryam yar baiwa. .

267. Ja'afar Kaduna, Maryam. Babana da mijina. 

268. N. D. A., Auwal. Budurwar zamani. 

269. Tanko, Jamila Umar, Ina ruwan wani! 2009

270. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim,Dariya dole,

271. Fagge, Kabiru Yusif Anka. Malamin ban-dariya,

272. Hamza, Hadiza Yakubu,Shegiyar uwa,

273. Muhammad, Fa'izah S. Halayyar zamani. 

274. Mainasara, Yahaya. Mu dara. 

275. Sale, Naja'atu Haruna. Kaza da hatsi. .

276. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Duniyar ban dariya, 

277. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Hakikanin bandariya. .

278. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Jagoran ban dariya. .

279. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Kowa sai ya dara "ranar 'yancin beraye...". .

280. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Ku yi dariyarku da hujja. .

281. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Masarautar dariya. .

282. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Mu shakata 'yan yara. .

283. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Sansanin barkwanci. .

284. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Sinadarin ban dariya. .

285. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Taskar barkwanci. .

286. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Taskar kalaman so. .

287. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Tsagwaron ban dariya. .

288. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Zo mu kyakyata mai sona.

289. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim, Zo mu yi dariya, 

290. Mainasara, Yahaya,Dara ka gaji,

291. Mainasara, Yahaya. Hikayoyin ban dariya. .

292. Mainasara, Yahaya. Mu nishadantu. .

293. Nasara, Yahaya Mai. Na san za ka kyakyata. .

294. Abdulkadir, Sumayyah. A bari ya huce...

295. Danfajo, Jamila Muhammad. Ta'adin kuruciya. .

296. Yakasai, Zahra’u Baba Abdullahi. Yar tsakar gida. 

297. Usman, Jameelah D̳anlamee. Farar aniya, 

298. Fatimiyyah, Shamsuddeen Ibrahim. Ingantacciyar Soyayya. 

299. Mainasara, Yahaya. Madubin dariya. 

300. Mainasara, Yahaya. Mu yi dariya da nishadi. 

301. Shitu, Rabi'atu Adam. Muradin raina. 

302. Usman, Jameelah D̳anlamee. Sati biyu. 

303. Mainasara, Yahaya. Teburin mai shayi. 

304. A. K., Bilkisu Amin. Wanda ka raina. 

305. Mu'azu, Auwal. Gasar so. 

306. Shariff, Hadiza Salisu. Jarrabar rayuwa. 

307. Dan-Katsina, Salamatu Yusuf. Ina mafita?   .

308. D̳antata, Mariya Habib. K̳alubalen rayuwa. .

309. Abubakar, Safiya Musa. Kashin dankali. 

310. Ni ma 'ya ce! 

7 Responses to "Marubutan Hausa Novels Tare da littafanda suka rubuta"

  1. Please ya zan samu littafin,I want bazan kuma ba na hadiza shitu sharunutu

    ReplyDelete
  2. Easily, the article is actually the best topic on this registry related issue. I fit in with your conclusions and will eagerly look forward to your next updates. Tipnovel

    ReplyDelete
  3. Ina neman littafin yakan and mafarin lamarin

    ReplyDelete
  4. Wai Jamila Muhammad Danfajo ta rasu?

    ReplyDelete
  5. Ina neman bakar kaddara

    ReplyDelete
  6. Ina neman bakar rayuwa

    ReplyDelete
  7. Ina neman bagidajiya by Hadiza Adamu Shitu

    ReplyDelete