Hukuncin maccedda take daga muryarta har zuwa waje wasu mazan sunaji
Hukuncin maccedda take daga muryarta har zuwa waje wasu mazan sunaji
Lokacin da manzon Allah SAW yaje isra i da mi iraji yaga wata mata anyimata turke irin na dabbobi a cikin wutar jahannama yayin da aka daureta da wata sarka ta wuta aka kuma sanyata tana zagayawa a wannan turken
Mala ika yana binta a baya yana dukan kanta da wata irin guduma ta azaba
A duk lokacin daya bugi kanta sai kan ya lotse Allah ya umurceshi daya dawo yanda yake. Haka ake ta yimata azaba har shekaru masu yawa
Sai Annabin tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi ya tambayeni mala ika jibril wannan mata menene laifinta?
Sai yacewa Annabin rahama wannan itace matar dake fita da sunan zuwa unguwa amma ta biye gidaje da dama ba tare da izinin mijin ta ba da
Da kuma wacce takeyin leke a waje
Da kuma wacce take daga muryarta har zuwa waje wasu mazan sunaji bayan kuma muryarta al'aurane.
Domin gujewa azabar Allah SWT
Ya allah katsare mu
Mu gyara kurakuran da muke aikatawa saboda Allah ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜
Saboda haka sisters muji tsoron Allah
Dan Allah duk wacce takeda dama ta tura zuwa wani group da 'yan uwan mu mata zasu amfana
Saboda Allah yafada a cikin littafinshi mai girma cewa ku tunatar Domin tunatarwa tanada amfani ga rayuwar muminai
wannan yasa a koda yaushe bazan gaji da sanar da duk abinda nasani ba
*Daga dan uwanku*
*Aliyu Tijjani yakub
0 Response to "Hukuncin maccedda take daga muryarta har zuwa waje wasu mazan sunaji"
Post a Comment