Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kiba
Saturday, July 31, 2021
Comment
Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kiba
Kayan Hadi
Kwakwamba
Lemon tsami
Ganyen Na'a na'a
Danyar Citta
Yadda ake hadawa
Za a yayyanka gaba daya kayan hadin, banda ganyen na'a na'a, sannan a jika su a cikin ruwa da daddare ya kwana. Washe gari a yi ta sha a matsayin ruwa.
Za a yi ta maimaita hakan har sai an samu yadda ake so.
Tsumin na da matukar inganci.
0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Za'a Rage Tumbi Da kiba"
Post a Comment