CIKAKKEN BAYANIN TUSAR GABA DA KUMA DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA
CIKAKKEN BAYANIN TUSAR GABA DA KUMA DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA
Dalilan da suke haifar da matsalar tusar gaba ga mace musamman ma idan tana jima'i da mijinta, yayin da ta yi goho ko durquso, ko wani style me kama da haka, sai kawai ta ji cikin gabanta na qara FUT! FUT! FUT! kai ka zata tusa take yi amma kuma ba tusa bace gabantane yake wannan tusar. A gaskiya duk matar da ta tsinci kanta a wannan yanayin zan gaya miki gaskiya wallahy me gidanki hakurin zama kawai yake yi da ke, domin da zarar yaji gabanki yana fitar da iska zai ji wani baqin ciki ya kamashi, zai ji baya sha'awarki zai ji kwata kwata bai sha'awar kara kwanciya da ke saidai yayi ta maza kawai ya daure yawanci mata na tsintar Kansu a cikin wannan yanayin amma basu San DALILAN faruwar tusar gaban ba ballantana ma su San hanyar magance wannan matsalar.
*DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA :*
1. Zama a kasa cikin A.C ba wando kuma a kan tiles.
2. Yawo ba takalmi musammanma a AC kuma kan tiles.
3. Kwanciya ki kunna fanka kuma ba wando a jikinki.
4. Rashin yin tsarki da ruwan zafi.
5. Rashin yin tsarki bayan gama jima'i. Wato barin sparm ya kwana a jikinki ba tare da yin tsarki ba.
6. Yawan yin maganin mata ba gaira ba dalili.
7. Cushe-chushen kayan matsi na mata any how. Baki San da me aka yi maganin ba kawai ki kama chusawa cikin gabanki kaman wata doluwa.
8. Matsanancin ciwon sanyi (infection) sai kaga ya cinye mace ta ciki ba tare da ta farga ba.
9. Rashin iya positioning na kwanciyar aure da miji.
10. Zama da fant guda daya tun daga safe har dare sai kaga mace ta bar fant tun safe har dare yana jikinta tsaban qazanta.
Wadannan kadan daga cikin Manyan abubuwan da ke kawo wa mata matsalar lalacewar gaba har ka ji yana ta qara yana fitar da iska Fut! Fut! Fut! Kaman tusa.
MAFITAR MAGANCE 🍵💊 WANNAN MATSALAR ITACE:
Ki nemi ganyen magarya da gabaruwa, da "ya" yan hulbah. Sai ki hadasu GU daya kina dafawa sai ki Debi gishirin cikin tafin hannunki ki zuba chiki. Sai ki dinga shiga kina seatbirth da shi na tsawon 20 minutes. Kina fitowa zaki ga wani baqin Abu yana fitowa daga cikin farjinki. Zaki ganshi a qasan ruwan maganin🍵 sannan bayan kin tsane ki nemi farin muski sai ki dangwala da auduga me tsafta ki yi matsi da shi. Sannan ki dinga kiyaye wadanchan👆🏻abubuwa guda goma 10 da na fada a sama.
InshaaAllahu zaki ku6uta daga cikin wannan matsala.
0 Response to "CIKAKKEN BAYANIN TUSAR GABA DA KUMA DALILAN DA SUKE KAWO TUSAR GABA"
Post a Comment