-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ban Banci Tsakanin Sakon AFMARD AFJP da AFJP Famars

Ban Banci Tsakanin Sakon AFMARD AFJP da AFJP Famars

Ban Banci Tsakanin Sakon AFMARD AFJP da AFJP Famars 

Kamar yadda kuka sani sabon tallafin AFMARD AFJP da gwamnatin tarayya zata bawa manoma don karfafa noma a nigeria ya kasu kashi biyu kashi na farko

"Dear AFJP Farmer, you have qualified for the Fertilizer Subsidy Grant by the Federal Government to enable you source for fertilizer for the wet season.FMARDPACE"

Kashi na biyu

Dear AFJP farmer, you have qualified for wet season support but you urgently need to enroll for B.V.N today. Enumerators will visit.

Ya kamata mutane sugane cewa da akwai bambanci atsakanin wadannan text din guda uku da AFMARD AFJP suke turawa. daya na nufin ka daidaita bvn dinka da Acc. Number naka, daya kuma na nuni dacewa kasa Acc. Number da bvn naka wanda kayi register kafin 7/7/2021, dayan kuma ana nufin cewa baka da wata matsala kawai kajira zuwa lokacin dazakaji sako.

0 Response to "Ban Banci Tsakanin Sakon AFMARD AFJP da AFJP Famars"

Post a Comment