Yaushe Ne Za'a Fara Bayarda Bashi/Tallafin Manara Loan?
Yaushe Ne Za'a Fara Bayarda Bashi/Tallafin Manara Loan?
A koda yaushe nakanyi wannan tambaya ga abokanina da kuma masan kan Bashi/Tallafin manara da akace za'a bayar a kwanakin baya cewa"Shin yau shene za'a Fara bayarda bashi/tallafin manara ?" Don Allah idan kasani kanarda yan uwa musulmi don anfana da wannan garabasar
Manara loan wadda yake a karkashin ANCHOR BORROWERS bashine da za'a bayarwa ga kananan manoma ta hanyar cire masu "ruwa" don bunkasa tattalin arziki, samarda Abinci da kuma harkaryi ga Al'umma.
Manufofin rancen Tallafi/Bashin Manara
1. Taimakawa kananan manoma karkara su bunkasa daga abinci zuwa matakan samar da kasuwanci.
2. Kirƙiran sabon Salon noma ga manoma / 'yan kasuwa da kuma samarda aikin yi da
3. Taimakawa kananan manoman karkara su bunkasa daga abinci zuwa matakan samar da kasuwanci.
0 Response to "Yaushe Ne Za'a Fara Bayarda Bashi/Tallafin Manara Loan?"
Post a Comment