Yanzu-Yanzu: An kama Nnamdi Kanu shugaban IPOB, an dawo da shi Nigeria
Tuesday, June 29, 2021
Comment
Yanzu-Yanzu: An kama Nnamdi Kanu shugaban IPOB, an dawo da shi Nigeria
An kama shugaban kungiyar masu fafutikan kafa kasar Biyafara, Nnamdi Kanu kamar yadda The Cable ta ruwaito.
Rahoton na The Cable ya ce 2a a dawo da shi Nigeria domin ya fuskanci shari'a. Amma News Wire ta ruwaito cewa ministan shari'a kuma Attoni Janar, Abubakar Malami ya tabbatar da hakan yana mai cewa an dawo da shi Nigeria ya fuskanci shari'a.
Emma Powerful, kakakin kungiyar IPOB, ya musanta Iabarin kama Kanu amma Frank Mba mai magana da yawun yan sandan ngeria bai riga ya amsa tambayar da majiyar Legit.ng ta masa game da Iamarin ba.
Ku saurari karin bayani
0 Response to "Yanzu-Yanzu: An kama Nnamdi Kanu shugaban IPOB, an dawo da shi Nigeria"
Post a Comment