-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tarihin Jaruma Rukayya Dawayya(Rukayya Umar)

Tarihin Jaruma Rukayya Dawayya(Rukayya Umar)

Jaruma Rukayya Dawayya (Rukayya Umar)

Rukayya Umar, wacce aka fi sani da Rukayya Dawayya, tana daya daga cikin fitattun jarumai kuma yar kasuwa da suka daɗe a masana'antar kannywood. Rukayya Dawayya ta fara fitowa a acikin shirin wasan kwaikwayo ne shekarar 2000 lokacin tana 'yar shekara 15 da haihuwa a wani shahararren fim din kannywood mai taken' Dawayya '. 

Rukayya Dawayya ta fito ne daga dangin masu arziki inda mahifinta shahararren mai kudine. Jaruma Rukayya Dawayya tayi auren ta na farki ne a jahar kano inda Allah yabata ciki ta haihu acan daga baya taje Saudi Arabiya inda ta halarci makarantarta ta farko. Tana daya daga cikin attajiran masana'antar kannywood da aka dade ana damawa dasu. Dubi hotunanta masu ban sha'awa a ƙasa.






Idan kai/ke masoyin jaruma Rukayya dawayya ne/ce kije kasa ki/ka rubuta mana yabon godiya ga jarumar tare da fatan alheri a gareta dama dukkan musulman duniya 

3 Responses to "Tarihin Jaruma Rukayya Dawayya(Rukayya Umar)"

  1. a ina a ka haifeta, ta primary & secondary tayi? tayi gaba da jami'a?

    ReplyDelete
  2. I like her life style

    ReplyDelete
  3. Allah ya cigaba da kare mana ke hakika kina matuqar burgeni allah ya Baki sa,a aduk abunda kika sa agaba

    ReplyDelete