Tarihin Jaruma Momee Gombe (Maimunah Abubakar)
Jaruma Momee Gombe (Maimunah Abubakar)
Maimunah Abubakar wacce aka fi sani da Momee Gombe 'yar asalin Hausawa ce daga jihar Gombe. tana daya daga cikin fitattun jaruman kannywod da suka samu daukaka acikin dan kan-kanin lokaci ta kasance jaruma mai ƙwazo kuma haziki idan aka yi la’akari da rawar da ta taka a finafinan kannywood. Itadai jarumar tayi nasarar shiga fim ne ta hayan shahararren furodusa Auwal Mu'azzam kamar yada ta bayyana acikin wata fira da akayi da ita, inada ta kara dacewa tun tana karama take shawar shiga fim.
A halin yanzu jarumar tayi nasarar fitowa acikin fina -finai fiye da ashirin. Jaruma Momee Gombe an haifeta ne a 28 gawatan yuni 1997 inda a halin yanzu tanada shekaru 24 ga haihuwa
Amma tambayar itace shin momee gombe nada miji, a hakikanin gaskiya jarumar ta taba yin aure amma yanzu sun rabu.
Duba fitattun hotunan jarmar a kasa
Idan kai/ke masoyin jaruma Momee Gombe ne/ce kije kasa ki/ka rubuta mana yabon godiya ga jarumar tare da fatan alheri a gareta dama dukkan musulman duniya
Karin wasu daga cikin Kyawawan hotunan Jaruma Momee gombe
0 Response to "Tarihin Jaruma Momee Gombe (Maimunah Abubakar)"
Post a Comment