Wacece Jamila Umar Nagudu(Jamia Nagudu)
Wacece Jamila Umar Nagudu(Jamia Nagudu)
Jamila Umar Nagudu wadda aka fi sani da Jamila Nagudu fitacciyar jaruma ce a masana'antar kannywood dake kano. Jaruma Jamila Nagudu an haifata ne a ranar 10 ga watan Agusta
Jamila Umar Nagudu dunbin masoyanta na cewa ita ce Sarauniyar Kannywood, ma'ana ita ce fitacciyar 'yar fim a fagen fina-finan Hausa wadda ke da hedikwata a Kano, arewacin Najeriya.
Tana da matukar girmamawa daga al'ummar da ke magana da Hausa, ta ci lambobin yabo na masana'antu har sau bakwai.
Jaruma Jamila Umar Nagudu na fito a fina-fianai da dama kamar:-
'Ya 'Ya Na
Alhaki Kwikwiyo
Aska Tara
Bashin Gaba
Cikar Burina
Farin Dare
Fataken Dare
Fitilar Dare
Ga Fili Mai Doki
Gamdakatar
Halisa
Haske
Ranka (Kasha Kallo)
Jamila Mai Wasa Da Kura
Jamila da Jamilu
Jani Jani
Jarumta
Kama Da Wane
Kanin Miji
Kishiya Ta
Komai Daren Dadewa Wahidin
Laifin Dadi
Larai
Mai Dalilin Aure (Match Maker)
Marayan Zaki
Masu Aji
Mijina Sani
Muradi
Murmushin Alkawari
Na Hauwa
Nijeriya Da Nijar
Rayuwa Bayan Mutuwa
Sai Na Dawo 1,2,3
Sai a Lahira
Salma Hayat
Sa ar Kiwo
Shu'uma (The Evil Woman)
Wani Gari
Waye Isashshe
Ya Salam
Zatona
Ƙayar Ruwa da dai sauranzu
Wasu daga cikin fitattun hotunan Jaruma Jamila Nagudu
Idan kai masoyi Jamila Umar Nagudu ne ka tayata da addu'ata hanyar rubutawa a comments kuma ka turawa msauranzu
0 Response to "Wacece Jamila Umar Nagudu(Jamia Nagudu)"
Post a Comment