Wacece Aisha Izzar so(Aisha Najamu)
Wacece Aisha Izzar so(Aisha Najamu)
Aisha najamu wacce aka fi sani da Aisha Izzar so. ankira jaruman ne da sunnan izzarso kasantuwarshi shirin fim da tayi fice kuma ta taka rawar gani inda ahmad sadik ya jagoranci shirin kuma yayi daraktin shirin. Aisha Izzar so na ɗaya daga cikin haziƙai kuma kyawawan mata a waɗanda ke taka rawar gani a masana'antar fim ta kannywood dake zaune a kano. Aisha Izzar so an haifetane a 12 gawatan 0gusta 1997 acikin babban garin birnin kano a halin yanzu jarumar tanada shekara 24 da haihuwa.
Aisha Izzarso ta yi karatun firamare da na sakandare ne duk a jihar Kano kafin ta shiga jami’ar inda ta karanci harkokin kasuwanci watau public administration da halshen turanci.
Ita dai jarumar ta Kannywood ta fara fitowane acikin fina-finan kannywood ne jim kadan da kammalawa daga Jami'ar. Ta zama sananne ne bayan da ta fito a fim din Izzar So. Fim din Izzar 80 ya sanya Aisha daya daga cikin fitattun jarumai a masana'antar, daga baya ta shiga harkar saboda wasan kwaikwayo.
Duba kayatattun hotunan jaruma Aisha Izzarso a kasa
Idan kai/ke masoyin jaruma Aisha Izzarso ne/ce kije kasa ki/ka rubuta mana yabon godiya ga jarumar tare da fatan alheri a gareta dama dukkan musulman duniya
0 Response to "Wacece Aisha Izzar so(Aisha Najamu)"
Post a Comment