-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Takardunda Zaka Gabatar Wajan Binciken NPower

Takardunda Zaka Gabatar Wajan Binciken NPower

Takardunda Zaka Gabatar Wajan Binciken NPower



Aslm yan uwana maza da mata inamaku barka da warhaka dafatan kuna lpia ina maisanardaku cewa duk wanda yasan yasamu nasarar shiga cikin shirin NPOWER BATCH C to yashirya nan bada jimawaba za fara yin physical verification mukuma da bamusamuba allah ubngj yasa munacikin stream 2 da za'a fitar na bada jimawaba.

Sannan ina sanardaku cewa za a gudanarda Binciken takardu na fili watau(physical verification)hakan yasa muka fitarda sabuwar kasidarmu mai taken 

"Takardunda Zaka Gabatar Wajan Binciken NPower"

Ana saran ranar bincike za a duba takardu kamar yadda ke cikin wannan hoton na kasa



0 Response to "Takardunda Zaka Gabatar Wajan Binciken NPower"

Post a Comment