-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Survival Funds Zasu Cigaba Da Biyan Naira Dubu 30,000 Da 50,000

Survival Funds Zasu Cigaba Da Biyan Naira Dubu 30,000 Da 50,000

Survival Funds Zasu Cigaba Da Biyan Naira Dubu 30,000 Da 50,000.



Hukumar takara da cewa duk wanda aka riga aka tantace ma’aikantansa na cikin shafin yanar gizo-gizo na hukumar to shima za’a biyashi musamman idan an rubuta kalmar “Verified” hukumar takara dacewa akara hakuri anata shirye-shiryen biyan kudin.

Wannan sanarwa tafita ne ta Babba office Survival fund da wakalin hausa Talent yasamu ziryarta a yau

Hukumar nan ta Survival Funds mai bada tallafi ga manya da kananun yan kansuwa domin rage radadin zafin zaman gida da akayi a shekarar da ta wuce (Survival Funds), wanda yake a karkashin gwanatin tarayya na sanar da babba Albishir ga dukkan wadanda suka cike tsarin dasu kasance Tare da wayoyisu a koda yaushe zasu iyaji kira.

hukumar ta tabbatar da cewa tana ta kokari wajen ganin cewa duk wanda yake acikin jadawalin biyan kudin yana daff da yaji alert!

2 Responses to "Survival Funds Zasu Cigaba Da Biyan Naira Dubu 30,000 Da 50,000"

  1. I haven’t any word to appreciate this post.....Really i am impressed from this post....the person who create this post it was a great human..thanks for shared this with us. HansFund

    ReplyDelete