SUNAYEN MUKAMAN MULKI A KASAR HAUSA
SUNAYEN MUKAMAN MULKI A KASAR HAUSA
1. Sarki - Emir (President).
2. Waziri - Prime Minister.
3. Sarkin Fada - Chief of Staff.
4. Sarkin Yaki - Chief of Army staff.
5. Al-qali - Minister of Justice.
6. Sarkin Ruwa - Minister of Water resources.
7. Ma'aji - Accountant General.
8. Sarkin 'Kira - Minister of Power and steel.
9. Sarkin Dogari - Chief of Defence staff.
10. Duba gari - DSS (Leken Asirin cikin gida)/ Health Officials.
11. Hakimi - Governor.
12. Mai gari/ Dagaci - Chairman.
13. Mai unguwa - Councilor.
14. Majalisar Sarakuna - Senate or House of Representatives.
15. Galadima - Interior minister (cikin gida).
16. Madaki - Inspector General of The Police (IGP).
17. Sarkin Aiyuka - Minister of Works.
18. Sarkin Noma - Minister of Agriculture.
19. Sarkin Malamai - Minister for Religious affairs / Education
20. Sallama - ADC.
21. Maga Takardar - SGF (Secretary of the Federation).
22. Sarkin Kofa - Protocol/ Security
23. Garkuwa - Army Commander.
24. Sarkin Dawaki - Minister of Culture.
BATURE YA SAME MU DA TSARIN MULKI DA NA TATTALIN ARZIKI DA ZAMANTAKEWA MAI KYAU.
0 Response to "SUNAYEN MUKAMAN MULKI A KASAR HAUSA"
Post a Comment