-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Sahabi Madugu Yayi Martani Kan Masu Kushe Masa Amaryarsa

Sahabi Madugu Yayi Martani Kan Masu Kushe Masa Amaryarsa

Sahabi Madugu Yayi Martani Kan Masu Kushe Masa Amaryarsa

A Jiya Ne Mu Kawo Muku Cewa Jarumi Sahabi Madugu Na Cikin Shirin Kwana Casa’in Ya Angonce, Inda Hotunan Bikin Nasa Suketa Yawo A Shafukan Sada Zumunta.

Hakan Yasa Wasu Suka Dinga Kushe Kyan Amaryar Tashi, Shikuma Saiya Fito Yayi Martani Mai Zafi Akan Batun.

Latsa nan don kallon bidiyon 

0 Response to "Sahabi Madugu Yayi Martani Kan Masu Kushe Masa Amaryarsa"

Post a Comment