Sabin Dinkin Mata
Sabin Dinkin Mata
Ina kira gareku yan uwana mata da kukasance masu kwalliya gyran jiki da dai sauransu, tsari na farko ga kowace ya mace shine "gyraran jiki" duk kyawunki ko idan har baki kula da jikinki to tabbas darajarki zatayi kasa ko ma ince zata iya zubewa.
Acikin wannan sabon shirinmu zamu kawo maku ire-iren dinkunan mata na zamani, kamar yadda kika sani a duk shekara salon dinkuna yakan canza a bana kuwa anfito da sabin salo na dinkuna masu kayatarwa da kuma ban sha'awa fiye da yadda kike tsammani, hakan yasa muka tattara maku sabin dinkunan tun daga lelshi styles, atamfa yar leda da atamfa yar kada style, bu-bu styles da kuma goyo styles kamar wanda jaruma Nafisa Abdullahi ta saka acikin shirin labarina wajanda take rere wakar"Labarinan Baka jiba". Banan muka tsaya ba, ku duba kasa zaku ga yadda styles in suke
0 Response to "Sabin Dinkin Mata"
Post a Comment