Sabbin Dinkunan mata na Leshi(Leshi styles for African Woman)
Tuesday, June 15, 2021
Comment
Sabbin Dinkunan mata na Leshi(Leshi styles for African Woman)
Leshi na daya daga cikin manyan kayan mata da keda kyel-kyali da kuma ban shawa matsalar itace leshi na daya daga cikin kayan mata da sukafi ko wayamme tsada inda farashin karamim leshi zai iya kamawa daga N2500- 100,000. Haka yasa muka ya dace mu kawo maku sabin dinkunan mata na leshi ga wayanda ke shawar dinkashi
Acikin wannan shafin zamu kawo maki fiye da styles 100 da zaki iya sarrafa leshin don ki ban-banta da sauran mata
Zaki iya duba styles din a kasa
0 Response to "Sabbin Dinkunan mata na Leshi(Leshi styles for African Woman)"
Post a Comment