-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Muhimmin sako ga wa'yanda suka kammala NYIF training

Muhimmin sako ga wa'yanda suka kammala NYIF training

Muhimmin sako ga wa'yanda suka kammala NYIF training

Nesa tazo kusa  mundade muna qorafi akan rashin tura muna saqon gayyata domin yin training, to yanzu cikin kwanan nan mutum dubu ashirin da biyar (25000) ne zasuci gajiyar wannan rancen wanda bankin saka hannu jarin matasan najeriya (NYIF) wanda ma'aikatar matasa da wasanni karqashin jagorancin mista Sunday Akin Dare ke gudanar wa 

Wanda yasan bai kammala cika bayanan saba ya hanzarta domin ya'iyar Allah yasa duk wanda yacika ya amfana yazama silar arzikin sa Allah yasa nidaku duk mu amfana 

0 Response to "Muhimmin sako ga wa'yanda suka kammala NYIF training"

Post a Comment