Hausa Updates Maryam Waziri a Sabon wanka By Abubakar Abdullahi Tuesday, June 15, 2021 Comment Maryam Waziri a Sabon wankaJaruma maryam waziri wadda akafi sani acikin shirin labarina series wanda daracta aminu saira ke haskawa.Maryam waziri ta saki wannan hotonne a yau inda ta roki masoyanta da su tayata yin sharing nashiDuba hoton a kasa
0 Response to "Maryam Waziri a Sabon wanka"
Post a Comment