Mai tsaron ragar Atletico Madrid Jan Oblak ya lashe kyautar gwarzon wasan La Liga
Friday, June 11, 2021
Comment
Mai tsaron ragar Atletico Madrid Jan Oblak ya lashe kyautar gwarzon wasan La Liga
Mai tsaron ragar Atletico Madrid Jan Oblak ya lashe kyautar gwarzon dan wasan gasar La Liga wannan kakar, bayan taimakawa kungiyar ta lashe kofin karo na 11.
Golan kasar Slovenian ya taka muhimmiayar rawa a wannan kakar inda ya cire kwallaye da dama ya taimakawa tawagar Simone ya wuce Madrid ta lashe kofin La Liga.
Atletico Madrid ta kawo karshen mamaye gasar La Liga da Real Madrid da Barcelona suka yi inda ta lashe kofin karo na farko tun shekarar 2014.
0 Response to "Mai tsaron ragar Atletico Madrid Jan Oblak ya lashe kyautar gwarzon wasan La Liga"
Post a Comment