Kalli Video Yadda Istimna'i (Zinar Hannu) Ke Zama Babbar Barazana Ga Sabbin Ma'aurata
Tuesday, June 29, 2021
Comment
Kalli Video Yadda Istimna'i (Zinar Hannu) Ke Zama Babbar Barazana Ga Sabbin Ma'aurata
Yadda Istimna'i (Zinar Hannu) ke Zama
babbar barazana ga Sabbin ma'aurata Yakamata maza da mata su tsaya su saurari abinda ake fadi kuma su kalli wannan bidiyo domin idan ka cire kashi 20 cikin 100 sune basu aikata wannan mummunan laifin a cikin rashin sani laifi ne kuma yana masu gagarumar illar a jikinsu. Wannan istimna'i wanda ake kira (zinar hannu) da hausa ya zamasular lalacewar aure da yawa wanda yanzu haka abun kara yawa
yake ba ragewa ba Allah ya ara shirya mu ameen
Gabidiyon ku kallah
0 Response to "Kalli Video Yadda Istimna'i (Zinar Hannu) Ke Zama Babbar Barazana Ga Sabbin Ma'aurata"
Post a Comment