-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Jawabin Minista game da Sabon Tsarin Npower Batch C Stream 1 da 2

Jawabin Minista game da Sabon Tsarin Npower Batch C Stream 1 da 2

Jawabin Minista game da Sabon Tsarin Npower Batch C Stream 1 da 2

Yaushe ne za'a fitarda Npower Batch C Stream 2? 

Akoda yaushe nakanyi wannan tambayar ta "Yaushe ne za'a fitarda Npower Batch C Stream 2?" Amma kuma amsar ta gagara. Kamar yadda kuka kasani Tsarin shirin Npower tsari ne na gwamnatin tarayya inda tayi alkawarin fitarda mutum 1,000,000 million daya daga talauci ta hanyar nema masu abin dogaro.ita dai napower ta kasu bangarori kamar haka:- Npower Teach(Koyarsuwa), Npower health(Kula da Kiwon Lafiya), Npower build(Bangaren Gine-gine) Npower Creative (Bangaren kere-kere), Npower Agro(Ban garen Harkokin Noma). 

Ita dai yan Npower Batch C ta sha ban-ban da Npower Batch A da kuma Batch B. Sabon tsarin Npower Batch C shine an raba ta zuwa bangarori guda biyu, bangare na farko za'a dauki ma aikata 550,000 dubu dari biyar da hafsin inda bangare na biyu kuwa za'a dauki ma'aikata 500,000 dubu dari biyar kamar yadda ministan kula da npower tayi bayani.

0 Response to "Jawabin Minista game da Sabon Tsarin Npower Batch C Stream 1 da 2"

Post a Comment