Sabin dinkunanda ya dace kije biki dasu a wannan shekara
Saturday, June 12, 2021
Comment
Dinkunanda ya dace kije biki dasu a wannan shekara
Muna samun tambayayinku game da wa yanme dinkuna ne yadace ace biki dasu acikin wannan shekara.
Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shirinmu mai albarka shirin da yake amsa tambayoyinku game da kwalliya da kuma sabin hausa novels, acikin wannan sabon shirin mun garzaya wajan masu dinkuna inda muka tattara bayanai kan sabin dinkunan zamani masu kayatarwa da yadace aje biki, ko suna, ko walima, da sauransu.
Kuma karku manta zaku iya turo tambayoyinku a inda aka rubuta comments dake kasa.
Ya kuka ga wadannan sabin dinkuna shin sin birheku?
0 Response to "Sabin dinkunanda ya dace kije biki dasu a wannan shekara"
Post a Comment