Cikakken Bayanin Yadda Ake Gyaran Jiki Kafin Aure
Cikakken Bayanin Yadda Ake Gyaran Jiki Kafin Aure
GYARA SHINE MACE
Kula da tafin hannuwa
Laushi tafin hannu ga mace yana da muhimmaci sosai yayinda bushewarsa yake da tattare da matsala,
Hanyoyin kula da tafin hannu
Domin sanya laushin hannu
1- kullum bayan kin gama aiki ki hada man xaitun da gishiri kadan ki rinka shafawa sau1 ko 2 a rana.
2- ki hada suga da butter ddai misali ki rinka murzawa a hannunki yyi misali mintuna goma.
3- ki matsan ruwan lemun tsamin da man xaitun ki dunga shafawa a hannunki xai dauwama da laushi.
4- ki hada gishiri da turare miski da lemun xaki ki dunga shafawa ko wani dare.
Da yawa daga cikin mata ba kowace bace tasan cewar idan ta gama wanke~wanke ta samu ruwan dumi ta wanke hannu ta sannan ta shafe shi da mai ,duk matar da taken hakan bata da matsala da burshewar tafin hannuwa.
0 Response to "Cikakken Bayanin Yadda Ake Gyaran Jiki Kafin Aure"
Post a Comment