Yadda Sabin Hotunan Rahma Sadau Suka ja Cece-kuce a Shafukan Sada Zumunta
Saturday, January 9, 2021
Comment
Yadda Sabin Hotunan Rahma Sadau Suka ja Cece-kuce a Shafukan Sada Zumunta
Rahma Sadau tana daya daga cikin shahararrun yan fim din kannywood. Tana da hazaka sosai kuma tana daya daga cikin kyawawan mata a nasana antar kannywood. An haifi Rahma Sadaune a jihar Kaduna.
Rahma Sadau tana daya daga cikin matan da akafi cece kuce a shafukan sada zumunta. A yau, 9 ga Janairu 2021, Rahma Sadau ta Dora wasu hotunanta tare da wasu mutane biyu daga Dubai. Yanzu haka tana Dubai domin hutun sabuwar shekara, tare da wasu kawayenta biyu, Nafisa Abdullahi da Hadiza Gabon.
Daga masoyan Rahama Sadau
0 Response to "Yadda Sabin Hotunan Rahma Sadau Suka ja Cece-kuce a Shafukan Sada Zumunta"
Post a Comment