Kayatattun Hotunan Bikin Wata Yar Hausawa Da Angonta Ba'amurke
Kayatattun Hotunan Bikin Wata Yar Hausawa Da Angonta Ba'amurke
Aure tsakanin mutane maban-banta ya zama abin ce-ce kuce tsakanin dubban jama'a musman idan tsakanin ƙasashen Turai ne dana Afirka.
Kamar dai yadda auren Janine Sanchez da Suleiman Isah, da akayi a watan Disambar da ya gabata a jihar Kano, Nigeria. Dubban jama'a sun tofa albarkacin bakunansu inda wasu sukace auren ya burgesu wasu kuwa suna ganin wannan auren bazaiyi karkoba. A galibi dai abin ba haka yakeba. Akwanakinnan wasu hotuna sun watsu a shafukan sada zumunta musamman a Twitter, Facebook, WhatsApp da kuma Instagram.
Wasu hotunan bikin aure na wani mutum da ake zaton ya fito daga kasashen turai ne tare da wata yar hausawa yar Najeriya sun watsu ko'ina cikin kafafen sada zumunta.
Babban abin birgewa game da wadannan ma'aurata shine yadda Ango da Ango suka saka kayan gargajiya irin na Hausawa. Kalli wasu hotunansu a kasa.
0 Response to "Kayatattun Hotunan Bikin Wata Yar Hausawa Da Angonta Ba'amurke"
Post a Comment