Kalli Bidiyon Nuhu Da Iyalinsa Kafin Mummunan Hatsarin Motar Da Ya Konasu Baki Daya
Kalli Bidiyon Nuhu Da Iyalinsa Kafin Mummunan Hatsarin Motar Da Ya Konasu Baki Daya.
Daga gareta muka Halicceku kuma acikinta zamu mayardaku kuma acikinta zamu tayardaku wani lokaci na daban "Minha Khalaqanakum Wafiha nu idukum waminha Nukhurijikum taaratan ukhra" !
Babu wanda zai iya dakatar da abin da madaukaki ya ƙaddara ya faru. Abin damuwane ne kwarai da gaske mu rasa danginmu da abokanmu alokaci daya bayan shafe lokuta tare.
Allah ka gafarta musu. Wani mai amfani da Facebook da aka sani da Sadeeq Muhammad ne ya ba da labarin mutuwar Yarima Nuhu, memba a Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) da danginsa sun mutu a wani mummunan hatsarin mota. Lamarin ya faru ne kasancewar dukkansu sun kone kurmus. Yarima Nuhu Hammangabdo tare da matarsa Hadiza da yaransu hudu sun rasa rayukansu a safiyar jiya 10 ga Janairun 2021, a kan hanyar Nasarawa zuwa Abuja.
0 Response to "Kalli Bidiyon Nuhu Da Iyalinsa Kafin Mummunan Hatsarin Motar Da Ya Konasu Baki Daya"
Post a Comment