Duba Yan Wasa, Daraktoci, Furodusoshi, Mawaƙa Da Suka Fi Shahara A Sabuwar Shekara - Usman Solo
Duba Yan Wasa, Daraktoci, Furodusoshi, Mawaƙa Da Suka Fi Shahara A Sabuwar Shekara - Usman Solo
Kannywood Masana’antace wadda ta shahara wajan shirya fina-finan Hausa wanda keda cibiya a Jihar Kano.
Kannywood tana daya daga cikin manyan masana'antar shirya fina-finai a Najeriya wanda ta shahara wajan shirya manyan fina-finai cikin yaren Ingilishi, Hausa harma da Fulatanci
An kafa masana'antar Kannywood sama da shekaru 20 da suka gabata, wanda a yanzu haka tana dauke da fina-finai sama da dubu kuma har yanzu ana ci gaba da gudanarda shirya fina-finai a masana'antar. An ƙirƙiri sunan "Kannywood" ne kafin kungiyar shirya fina-finan Turanci ta "Nollywood".
A karshen kowace shekara, masanin Kannywood yakan bayyanarda Fina-Finanda suka fi shahara a masana'antar, tare da bayyanarda shahararun 'yan wasa maza,' yan wasa mata, daraktoci, furodusoshi, mawaƙa, dasauransu.
Mashahurin Masanin Kannywood Da Aka Fi Sani Da Usman Solo Ya Fitarda Sabon Nazarin Daraktoci, Furodusoshi, Mawaƙa, Dasauransu Da Suka Fi Shahara A Sabuwar Shekara
Shiri Mafi Shaharar: Bana Bakwai (Abubakar Bashir Mai Shadda yayi furodusa)
Shiri Mafi Daukaka: Mati A Zazzau
Shiri mafi Nishadin : Mati A Zazzau
Shirin Dogon Zango Mafi Shahara : Labarina (Arewa TV ce ta gabatar)
Shirin Dogon Zango Mafi Nishaɗi: Gidan Badamasi (wanda Gidan TV na Arewa24 ya gabatar)
Fitaccen Darakta: Ali Nuhu (Bana Bakwai)
Fitaccen Mawaki: Abdul D'one
Fitacciyar Waka wadda bata cikin Shirin Fim: Jaruma (Hamisu Breaker)
Waka Mafi Shahara : Jaruma Kina Lokaci (Jaruma movie)
Fitaccen Sabon Jarumi: Yusuf Sasseen (Labarina)
Fitacciyar Sabuwar Jaruma: Aisha Izzar So
Fitaccen Jarumi - Sadiq Sani Sadiq tare da fim din Mati A Zazzau
Fitacciyar Jaruma: Maryam Yahaya (Godan Kashe Ahu).
Source: Kannywood Empire and Ali Nuhu.
0 Response to "Duba Yan Wasa, Daraktoci, Furodusoshi, Mawaƙa Da Suka Fi Shahara A Sabuwar Shekara - Usman Solo"
Post a Comment