-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Kyawawan Hotunan Hauwa 'Yar Atiku Abubakar

Duba Kyawawan Hotunan Hauwa 'Yar Atiku Abubakar

Duba Kyawawan Hotunan Hauwa 'Yar Atiku Abubakar. 

Hauwa na daya daga cikin ‘ya’ya ashirin da takwas na tsohon mataimakin shugaban kasar Nigeria wanda kuma shi ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar People Democratic Party wato PDP a zaben da ya gabata.

Kalli hotunan a kasan wannan rubutun 

Ko me zakace dangane da Hauwa Abubakar?





Hauwa Atiku Abubakar ta fito ne daga gidan masu auren mata fiye da daya yayin da mahaifinta ya auri mata hudu. Mahaifiyarta, Ladi Yakubu ita ce matar ɗan siyasar ta biyu. Sauran matan mahaifinta sun hada da: Titilayo Albert wacce ta yi aure a Legas a shekarar 1971, Gimbiya Rukayyatu, diyar Lamidon Adamawa, Aliyu Mustafa da matarsa ta hudu Fatima Shettima.

Related Posts

0 Response to "Duba Kyawawan Hotunan Hauwa 'Yar Atiku Abubakar"

Post a Comment