-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Duba Hotunan  Mutum Na Farko Da Ya Saka Kudi A Banki A Najeriya

Duba Hotunan Mutum Na Farko Da Ya Saka Kudi A Banki A Najeriya

Duba Hotunan  Mutum Na Farko Da Ya Saka Kudi A Banki A Najeriya.

Bankin First Bank of Nigeria Limited ("FBN"), wanda aka kirkira a shekarar 1894, shine babban Banki a Afirka ta Yamma tsawon shekaru da dama, kuma shine babban bankin da Najeriya ta fi so. Bankin First Bank of Nigeria Limited yana daga cikin jerin manyan bankuna masu samar da hanyoyin samar da kudi a Najeriya shekaru aru-aru. 

Bankin First Bank of Nigeria Limited an kirkiro shi ne daga "Sir Alfred Jones" mai jigilar kaya daga Liverpool watau kasar biritaniya ko Ingila a takaice. Lokacin da  Bankin First Bank of Nigeria Limited ta bude reshenta na kula da hada-hadar kudade na farko a Kano a shekarar alif dubu tara da ashirin da tara (1929). Alhaji Alhassan Dantata, wanda ya kasance babban uba ga attajirin nan na Afirka ko bakar fata a duniya" Alhaji Aliko Dangote". 

Alhaji Aliko Dangote ya bude asusu da babban bankin First Bank, Alhaji Alhassan Dantata ya sanya kudi masu nauyin rakumi 20 na tsabar kudin Azurfa a bankin, hakan ya sa shi yazamo mutum na farko da ya saka kudi a banki a Najeriya.

0 Response to "Duba Hotunan Mutum Na Farko Da Ya Saka Kudi A Banki A Najeriya"

Post a Comment