
Hotuna: Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Gana da Daliban aka sace kuma aka sake su a Kankara
Friday, December 18, 2020
Comment
Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Gana da Daliban aka sace kuma aka sake su a Kankara
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da daliban makarantar sakandaren gwamnati ta Kankara, wadanda aka sace kuma aka sake su a ranar Alhamis. Shugaban ya nuna matukar farin cikinsa da sakin yaran
You May Also Like
- Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Cibiyar Aikin Noma da Habaka Rayuwar Al’umma ta Kasa da Kasa (IITA)
- Akwai Albashi Mai Tsoka: Ga Masu Takardun Kammala Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – An Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives
- Tallafin Gwamnatin Tarayya: Bayani Kan Shirin Tallafin NIYEDEP
- Dama Ta Zo: Kamfanin BUA Group Na Daukar Sabbin Ma’aikata
0 Response to "Hotuna: Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Gana da Daliban aka sace kuma aka sake su a Kankara"
Post a Comment