Shin Ko Talaucine Yasa Ake Kasuwancin Iska A Wasu Garuruwa Na China
Thursday, December 17, 2020
Comment
Shin Ko Talaucine Yasa Ake Kasuwancin Iska A Wasu Garuruwa Na China
A cikin hotuna da kuma lokacin da kuke tafiya zuwa Garuruwa daban-daban na ƙasar Sin wato China, Zaku ga abubuwan al'ajabi da kuma ban mamaki, Sinawa suna ɗauke da manyan buhunhunan leda a bayyane, wanda zawonsa za iya kai 40ft fadi kuwa 20ft, sun dorasu akan kekun ko babura wasu kuma sun daukosu akan kafaɗunsu.
Tabbas China ta kasance kasa mafi kere-kere da kuma fasaha a fadin duniya, Sinawa suna ɗaukar iskar gas a cikin irin wannan kwandon. Me yasa suke yin hakan? Yana da haɗari sosai hakika irin wannan safarar iskar gas yana da haɗari sosai. Me zakace dan gane da wannan kasuwanci
0 Response to "Shin Ko Talaucine Yasa Ake Kasuwancin Iska A Wasu Garuruwa Na China"
Post a Comment