
Zaben Amurka Na 2020: Sakamakon Zabe Kai Tsaye Nanuna Joe Biden Nakan Gaba da Donald Trump Da Kuri'u 238 A Mazabu 270
Wednesday, November 4, 2020
Comment
Zaben Amurka Na 2020: Sakamakon Zabe Kai Tsaye Nanuna Joe Biden Nakan Gaba da Donald Trump Da Kuri'u 238 A Mazabu 270.
Zaben Amurka na kara zafi kasancewar an rufe kada kuri'a a wasu jihohin amma a yanzu, Joe Biden na kan gaba da kuri'u 238 a mazabu 270.
Masana kididdigar zabe na ganin cewa abu mai wuyane Donald trump ya iya yin nasarar lashe Zaben Amurka na 2020
0 Response to "Zaben Amurka Na 2020: Sakamakon Zabe Kai Tsaye Nanuna Joe Biden Nakan Gaba da Donald Trump Da Kuri'u 238 A Mazabu 270"
Post a Comment